Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Mummanan Hatsarin Mota Ya Rutsa Da Masu Zuwa Taron Mauludi.

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Kimanin mahalarta zagayen Mauludi mutun Talatin (30) Sun Ŕàšu A Yayin Da Motarsu Ta Yi Àŕañģma Da Tirèĺà.

 

Lamarin ya auku ne a garin Lere, wanda wasu da dama kuma suka samu rauñi, inda mahalarta zagayen Mauludin suka taso daga garin Kwandari zuwa Saminaka domin halartar zagayen Mauludin Manzon ALLAH SAW, wanda ake gudanar wa duk shekara.

 

ALLAH ubangiji madaukakin sarki ya jikan su da rahma, ya gafarta musu albarkan Annabi SAW. Amiiiin Yaa ALLAH

 

Daga: Ummar Isa Ramin Kura.

Share

Back to top button