Jawabi Mai Muhimmanci Daga Bakin Maulana Sheikh Imam Mansur Kaduna

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭😭

 

Sakon Daga Sheikh Imam Mansur Kaduna Akan Halin Da Yan’uwa Jikokin Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RA Suke Ciki Wanda Masu Garkuwa Da Mutane Suka Yi.

 

 

Sheikh Imam Mansur Kaduna Yayi Kira Ga Daukacin Al’ummar Musulmi Da Masoya Sheikh Ibrahim Inyass RA Dasu Bada Gudumawa Don Samun Fitar Da Yan Uwanmu Daga Wannan Hali.

 

ALLAH Ya Kawo Mana Karshen Fittunun Dake Faruwa A Najeriya Baki Daya. Amiin

Share

Back to top button