Nasiha Ga Malamai Akan Amfani Da Addini Wajen Tallata ƴan Siyasa.

Nasiha ga malamai akan amfani da addini wajen tallata ƴan siyasa.

 

 

Malamai kaɗai suka rage masu faɗa a ji a arewa, su ma sun kusa zama masu faɗa aƙi ji.

 

 

saboda wasu ɓata gari a cikinsu na shirin shigar da malamtan siyasa dumu dumu..

 

~ Sheikh Sani Khalifa Zariya

Share

Back to top button