SHARI’A: Mace Tayi Zina Don Ta Samu Abinci Idan Tana Cikin Halin Yunwan Da Zata Iya Mutuwa

Matsayar Fiqhu Akan Uzuri Ga Mace

 

Mace tayi zina don ta samu abinci idan tana cikin halin yunwan da za ta iya mutuwa idan ba ta ci abinci ba, da sharhi akan bayanin littafin Mukhtasar da yake cewa:

 

 

كالمرئة لاتجد ما يسد رمقها إلا لمن يزنى بها

 

 

…….Inji Sheikh Sani Khalifa Zaria Jihar Kaduna

Share

Back to top button