
Sheikh Dahiru Bauchi RA Yayi Kakkasar Kalamai Akan Batun Tsaro A Najeriya.
SHEIKH DAHIRU BAUCHI RA YAYI KAKKAUSAR KALAMAI AKAN LAMARIN TSARO A NAJERIYA.
….Kasa ta dawo tamkar babu gwamnati, idan baza ku iya ba ku ajiye mana ku bawa wasu kasar don samun tsaro a kasar mu Najeriya.
…….Inji Malamin Islama A Najeriya Sheikh Dahiru Bauchi RA.
Daga: Babangida A. Maina