SHEIKH MAQARI: Siffofin Shugaba Nagari A Cikin Al’umma

Maulanmu Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Hafizafullah Ya Bayyana Matsayar Sa Akan Zabe 2023,

 

 

Sheikh Ibrahim Maqari Ya Bayyana Cewa Akwai Siffofin Shugaba Nagari Da Ya Kamata A Zaba A Cikin Al’umma.

 

Muna Addu’an Allah Ya Bamu Shugaba Nagari Ya Bashi Ikon Gudanar Da Nauyin Da Aka Daura Masa. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button