Yadda Aka Gudanar Da Zaman Wazifa A Filin Arfat.

YAUMUL ARFAT: Dubban Jama’a Mabiya Darikar Tijjaniyya Daga Sassan Daban daban Na Fadin Duniya Sun Gudanar Da Zikirin Jumma’a Tare Da Zaman Wazifa A Filin Arfat Dake Kasar Mai Tsarki (Saudiya).

 

Muna Addu’an Allah Ya Karawa SHEHU Ahmad Tijjani RA Kusanci Da Fiyayye Halitta Annabi Muhammadu ﷺ. Amiin

Share

Back to top button