Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Jikar Shehu Ibrahim Nyass, Wato Sayyada Hafsatu Usman Bashir Ta Rasu.

INNNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Jikar Shehu Ibrahim Nyass, Wato Sayyada Hafsatu Usman Bashir Ta Rasu

 

Marigayiyar ɗiya ce ga Sayyada Ummuhani Sheikh Ibrahim, Muna mika sakon ta’aziyya ga daukacin yan’uwa masoya musamman Sayyada ummahani tare da yan uwanta.

 

A madadin Ofishin gudanarwa na kamfanin jaridar Tijjaniyya Media News karkashin jagoranci Babangida Alhaji Maina muna mika sakon ta’azziya ga yan’uwa Masoya da iyalan Alhul Inyass Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata.

 

Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata. Amiiiin

 

Daga: Tijjaniyya Media News

Back to top button