Katafaren Makaranta Da Farfesa Maqari Ya Gina A Birnin Zaria Jihar Kaduna.

Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Ya Sake Gina Makarantan Zamani A Zaria Kaduna.

 

Sheikh farfesa ibrahim Maqari ya sake assasa wata makarantar mai suna Marajal Bahrain Academy Zaria. musamman domin kananan yara maza, wanda ake haddan Alkur’ani, ayi karatun addini da na zamani.

 

Kamar yadda aka sani akwai na yara mata daban mai suna Ummul Kitab Academy.

 

Allah ya saka da alkhairi, ya kara masa taimako cikin ayyukan alkhairi, ya sa al’ummar Manzon Allah Saww su amfana. Amiin Yaa ALLAH.

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button