SHEHU AHMADU ABUL-FATHI(R.A) Kamar Shekaru 28 Da Suka Wuce, Ya Taɓa Cewa;
SHEHU AHMADU ABUL-FATHI(R.A) Kamar Shekaru 28 Da Suka Wuce, Ya Taɓa Cewa;
“Wannan ‘Kasar Tamu(NIGERIA); An Azurtata Da Ɗimbin Arziki a Kwance a ‘Karkashinta, Da Zahirinta(Doronta), Wato JALABI Ya Isheta,
Amma a ‘Daya Hannun; ‘Kasar Tana Da ‘Karancin DAFA’I(Wato Tsari)”.
Maganar Manya Kenan, Masu Hangen Nesa, Gashi Yanzu Muna Gani a Zahiri, Ga Tarin Arziki a ‘Kasar, Amma Kwanciyar Hankali Da Zaman Lafiya Ya ‘Karanta Matuqa.
ALLAH Mun Tuba…
(SHEHU ABUL-FATHI(R.A) Yayi Wannan Jawabin a Gaban SHEHINMU Lokacin Yana Gabansa, Shi Ne Yake ‘Kissanta Mana).
ALLAH Don Amincin MANZON ALLAH(S.A.W) Ka Amintar Damu, Da ‘Kasarmu NIGERIA Baki Ɗaya, Ameeeen