Wani Matashin Malamin Addini Ya Yanta Fursunoni Daga Gidan Gyaran Hali Guda 15.

Wani Malami Addini Ya Cire Fursunoni Daga Gidan Gyaran Hali Albarkan Watan Mauludi.

 

A yayin da al’ummar musulmai suka fara shirye shiryen fara gudanar da bukukuwan taron Mauludi don tunawa da fiyayyen halitta Annabi Muhammadu saw.

 

Wata gidauniya wato Ƙungiyar bada tallafi ta Al-Irfan ƙarƙashin jagorancin Imam Junaidu Bauchi ta ƴanta fursunoni goma sha biyar a Bauchi.

 

Allah ya saka masa da alkhairi, ya kara mana soyayyan Annabi Muhammadu ﷺ. Amiiiin Yaa ALLAH

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button