Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Jikan Sarkin Marke Dake Jihar Kaduna.

INNAL’ILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.

 

…….Wasu Bata Gari Sun Shiga Har Gida Sun Ka@she Sarkin Marke Dake Karamar Hukumar Makarfi Jihar Kaduna.

 

Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Sarkin Marke Kabir Muhammed Wanda Wasu Da Ba’asan Ko Su Waye Ba, Suka Shiga Gidan Shi Suka Yanka Shi Kuma Suka Sama Gidan Wuta.

 

Za’ayi Jana’izar Yau Juma’a da Misalin Ƙarfe 09:00am. A Garin Marke Dake Ƙaramar Hukumar Makarfi Jihar Kaduna.

 

Allah Ya jiƙan shi Ya karɓi Shahadar shi, albarkan Annabi Muhammadu ﷺ. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button