Wata Baiwar Allah Ta Karbi Addinin Musulunci A Jihar Enugu.

“Alhamdu lillahi!

 

Wata baiwar Allah mai suna Chidiebere ta karbi Addinin Musulunci jiya a babban masallacin juma’a dake garin Enugu dake Yankin Iyamurai.

 

Addinin Musulunci yana samun karbuwa sosai a wannan yanki na Kudu maso gabas wanda mafi yawan mutanen dake zama a yanki ba musulmai bale.

 

Allah ya mata albarka ya tabbatar damu akan wannan ADDINI na gaskiya albarkan Annabi Muhammadu ﷺ.

 

Ya kara mata kwarin guiwa da yakini don tabbatar da imanin ta. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button