Sheikh Sani Hassan Kafinga Kano Ya Cika Shekaru 33 Da Wafati.

Sheikh Sani Hassan Kafinga Kano Ya Cika Shekaru 33 Da Wafati.

 

Maulanmu Sheikh Sani Hassan Kafinga Ya Cika Shekaru Talatin Da Biyu (33) Da Komawa Ga Allah Ubangijin Halittu. Kafin Rasuwar Sa Ya Bada Gagarumar Gudumawa Wurin Wanzuwar Addinin Musulunci Da Darika A Fadin Najeriya.

 

Shehu Hassan Kafinga Ya Bada Gagarumar Ilmi, Tarbiya Da Kuma Rubuce – Rubuce A Fannoni Da Dama Wanda Tarihin Musulunci Bazai Manta Ba Dashi Yayi Wafati Yana Da Shekaru 77 Dai – Dai (1912 Zuwa 1989).

 

Shine Ya Fara Assasa Mauludin Shehu Tijjani (R.A) Wanda Akeyi A Dukkanin Fadin Najeriya.

 

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma, Ya Gafarta Masa Albarkan Annabi ﷺ. Amiin Yaa ALLAH

 

Daga Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button