Allah Ya Yiwa Matar Khalifa Fatihu Rasuwa, Hajiya Hannatu Khalifa Fatihu {Sayyida Haccha}

Inna lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun

 

Allah Ya Yiwa Matar Khalifan Shehu NGIBRIMA Nguru Rasuwa.

 

Allah ya yiwa ɗaya daga cikin matan Maulana Sheikh Khalifa Fatihu Rasuwa, Hajiya Hannatu Kalifa Fatihu {Sayyida Haccha}.

 

Za’ayi jana’izar ta ƙarfe 10:00am a zawiyyar Sheikh Muhammadu Ngibrima dake Nguru jihar Yobe.

 

Muna roƙon Allah ya jikanta da rahama ya gafartama kura kuranta. Muku idan tamu tazo yasa muchika da imani. Amen Ya Rabbi.

Share

Back to top button