Imam Muhammad Mahy Ali Cise, Ya Bada Gudunawar Fiye da Shanu 260 da Raƙuma 41

KHAULAQ MAULUD 2024.

 

Daya Daga Cikin Jikokin Maulanmu Sheikh Ibrahim Niasse (R.t.a) Yayin Da Ake Cigaba da Shirye shiryen Maulidin Annabin mu (ﷺ) Wanda Zai Gudana a Madinatu Kaulack dake kasar Senegal.

 

Mai magana da yawun Fayda-Tijjaniyya a hukumance, kuma jika ga SHEHUL ISLAM, Imam Muhammad Mahi Ali Cise, ya bada gudumawar fiye da shanu 260 da raƙuma 41 Don Yin farin ciki da taron MAULIDIN ANNABI (SAW) a cikin garin Madinatu Khaulaq dake kasar Senegal.

 

Allah ya saka masa da alkairi yasa A gama taron lafiya Bijahi Rasulullahi ﷺ

Share

Back to top button