Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Karbi Rayuwar Mahaifiyar Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege.
Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un
….Allah ya yiwa mahaifiyar marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege rasuwa.
Allah ya yiwa mahaifiyar Marigayi Umar Abdulaziz Fadar Bege rasuwa a jihar kano.
Za’ayi sallar jana’izan mahaifiyar a babban Masallacin Juma’a na ƙaramar hukumar Wudil kofar fada dake jihar Kano.
Allah Ubangiji madaukakin sarki ya jikan ta da rahma ya gafarta masa ya sadata da Manzon Rahma SAW. Amiin
Tijjaniyya Media News