Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Yiwa Sheikh Mallam Sa’adu Potiskum Rasuwa.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!

 

A jiya Lahadi ne ALLAH ya karbi daya daga cikin manyan Malamai, kuma daga bajimin Shehin Malami, wato Sheikh Mallam Sa’adu Potiskum rasuwa.

 

Za’a yi gudanar da jana’izar kamar haka;

 

Lokaci; Karfe 2:30pm

Rana: Litinin (Monday)

Wuri; Zawiyyar Sheikh Sa’adu dake garin Potiskum jihar Yobe.

 

ALLAH YA JIKAN SA YA GAFARTA MASA.

Share

Back to top button