Yanda Aka Gudanar Da Jana’izan MAL UMAR IBRAHIM Lagos Dan Agajin Darikar Tijjaniyya.

INNA’LILLAH I WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN 

 

JANA’IZA CIKIN HOTUNA

 

Yanda aka Gudanar Da Sallah Janazah (Funeral Prayer) Na Dan uwanmu, Abokin Aikin mu, Jajirtacce Hazikin Dan Agaji Da ya yiwa Addinin Musulunci Da Darikar Tijjaniyya Hidima wato ( MAL UMAR IBRAHIM LAGOS), Assistant Commander General Data Analysis ta First Aid Group Initiative Fityanul Islam of Nigeria da Allah ya Mai Cikawa Ya’u da safe Talata 25/06/2023.

 

Anyi Janazah Yanda Adinin Musulunci Ya Tanadar. Anyi Janazah yau 25/6/2024 misali karfe Biyu da Rabi 2:30PM a Makarbatan Markaz Dake Agege Jiha Legas.

 

Muna Rokon Allah SWT Yajikanshi da Rahma, Yasa Sadashi Da Masoyinshi Annabi Rahma, Yasa Al-jannatul Firdausi ce Makomarshi.

 

Allah yawa Iyalai da yan’uwa hakuri da juriya wanna baban rashi da ba mai gurbinsa. In tamu tazo Allah yasa muchika da kyau da Imani.

 

Aamiin Ya Robil Aa’lamiin

 

FITYANU INITIATIVE MEDIA

Share

Back to top button