Anyi Jana’izar Mutane Kimanin 86 Da Aka Yiwa Kisan Gilla a Garin Mafa Dake Tarmowa Jihar Yobe.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un.

 

Anyi jana’izar mutane kimanin 86 da aka yiwa kisan gilla a garin mafa dake karamar hukumar Tarmowa jihar Yobe.

 

A jiya ne wasu yan’ bindiga suka kashe mutane kimanin 86 suka mssu yankan rago a garin Mafa, lamarin da ya tada hankulan al’umma baki daya.

 

Gaskiya lamarin wannan kasar ya zama abinda ya zama ba a dauki rayukan mutane a bakin komai ba.

 

Allah ya karɓi shahadar su Allah ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu, Allah ya wulakanta duk wanda yake da hannu cikin zaluntar mu. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button