Gayyatan Mauludin Sheikh Ahmadu Tijjani RA A Garin Bauchi 2024.

GAYYATAR MAULIDIN SHEHU TIJJANI RTA

 

Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Yana Gayyatar Dukkanin Shehunai Khalifofi Muqaddamai da Yan’uwa Almajirai Zuwa Gaggarumin Taron Maulidin Maulanmu Shehu Ahmadu Tijjani RTA.

 

Taron Wanda Aka Saba Gudanar Wa Duk Shekara A Zawiyyar Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Bana Kamar Kullum Za’a Gudanar da Wannan Maulidi Kamar Haka:

 

Rana: Lahadi 13 Safar 1446 – 18 August 2024

 

Lokaci: 08:00pm Zuwa Abunda Ya Sauwaka.

 

Wurin: Taro Babban Masallacin Juma’a Na Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A A Garin Bauchi.

 

Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen

 

Sanarwa Daga Shugaban Mu’assasa.

Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Share

Back to top button