DA DUMI DUMINSA; Mutumin Daya Rubuta Littafin Cin Zarafin MANZON ALLAH (SAW) Salman Rushdie Ya Mutu A birnin NewYork na ƙasar Amurka.
Alhamdulillahi mutumin da ya rubuta littafin cin zarafin MANZON ALLAH (SAW) Salman Rushdie ya mutu yanzu yanzu a wani asibiti da ke birnin NewYork na ƙasar Amurka
A shekarar 1989 jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Ruhullah Khumaini (QS) ya ba da fatawar kisan marubucin littafin The satanic verses (Salman Rushdie) wanda a ciki ya yi batanci ga Annabi Muhammad (SAWA).
Tun daga lokacin ya dinga fuskantar hare-hare, wanda yake tsallake rijiya da baya. Ya kasance karkashin kulawar tsaro mai tsauri bisa sanya idon hukumar leken asirin Ingila Ml6. Yayi bankwana da dukkan wata walwala da shiga mutane sakamakon abin da ka biyo baya.
Wadanda suka fassara littafin zuwa wasu harasan na duniya sun fuskanci na su harin kamar Hitoshi Igarashi wanda ya fassara shi zuwa japananci. An kai masa hari a 1991. Sannan William Nygaard dan Norway da Aziz Nesin dan Turkiyya da ya fassara zuwa Turkanci.
Kwatsam juma’a 12/08/2022 sai ga labarin cewa wani mai neman yardar Allah ya kaddamar da hari da wuka ga wannan tsinanne a Amurka, lokacin da yake gabatar da jawabi a wani taro.
Amincin Allah ga gwarzon kare martabar Manzon Allah sallallahu alaihi wa alihi Imam Ruhullah Khumaini. La’anta ga makiyan Manzon Allah SAW da masu ba su kariya. Amiin