Fitacciyar Mai Begen Annabi ﷺ Da Yarbanci a Lagos Rukayat Gawat Oyefeso Ta Rasu
Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un
Munyi babban rashin masoyi yar Annabi Muhammadu ﷺ.
Fitacciyar Mai Wakokin Begen Annabi ﷺ Da Yarbanci a Lagos Rukayat Gawat Oyefeso Ta Rasu.
Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata. Amiin Yaa ALLAH