Kadan Daga Cikin Sunayen Yar Manzon Allah SAW Wato Sayyada Fatimatul Zahra’u AS.
Ga kadan daga cikin sunayen maulaty sayyida nana fadimatuz-zahra’u (as).
1 Abida
2 Aliema
3 Arradiyya
4 Alawiyya
5 Atika
6 Azeema
7 Azeeza
8 Amira
9 Aliyya
10 Batula
11 Baki’a
12 Baraka
13 Bintul rasul
14 Bidi’atu mustapha
15 Dayyiba
16 Dahira
17 Fatima
18 Farida
19 Fa’ika
20 Fa’iza
21 Fauziyya
22 Fadila
23 Fasiha
24 Husna
25 Hafiza
26 Halima
27 Hani’a
28 Hamida
29 Harira
30 Hakima
31 Hauraul insiyya
33 Iklima
34 Jamila
35 Kausara
36 Kuratu ainul rasul
37 Khairiyya
38 Latifa
39 Munira
40 Muhaddasa
41 Mardiyya
42 Makiya
43 Madaniyya
44 Mazluma
45 Mu’umina
46 Mubaraka
47 Muddahara
48 Mukarrima
49 Maimuna
50 Ma’arufa
51 Mashkura
52 Muhsina
53 Mansura
54 Mujahida
55 Magsuba
56 Makhoura
57 Mubashshira
58 Nuriyya
59 Nabawiyya
60 Nakiya
61 Nabila
62 Najma
63 Na’ima
64 Nafisa
65 Qamariyya
66 Qayyuma
67 Radiya
68 Rahima
69 Ra’ufa
70 Rafi’a
71 Rahina
72 Rashida
73 Sajida
74 Siddika
75 Sabira
76 Shahida
77 Shafi’a
78 Sharifa
79 Safina
80 Salima
81 Saliha
82 Safwa
83 Sayyidatul nisa’il alamin
84 Tuhfatul fiddausi
85 Takiyya
86 Ummul khairi
87 Ummul Azhar
88 Ummu Abiha
89 Ummu aimana
90 Wasila
91 Walida
92 yasira
93 Zakiyya
94 Zahida
95 Zakira
96 zuhuriyya
97 zahara
98 Zunnura
99 zam-zamiya Da Kuma
100 Zaliha
Allah ya albarkaci ya’yan mu ya bamu ikon sanyawa ya’yan mu irin wadannan sunayen. Amiiiin