Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un; Allah Ya Yiwa Babban Tsangyara Rasuwa.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Allah ya yiwa ba Goni Usman  rasuwa na garin zangon daura.

 

A ranar Laraba da misalin karfe 12:30 na dare An gudanar da Sallah jana’izarsa jiya Alhamis 8:00 na safe.

 

Allah ya jikan sa da rahama yasa Aljannah ce Makomar sa albarkan Annabi ﷺ da Alkur’ani mai girma. Amiiiin Yaa ALLAH

 

Daga: Mu Koma Tsangaya

Share

Back to top button