Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Dan Agaji Darikar Tijjaniyya Ya Rasu Sakamakon Rashin Lafiya.

الموت لا يضر من قد سعدا # بل هو راحة لمن قد رشدا

 

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

 

KULLI NAFSIN ZA’IKATIL MAUT.

 

Hakika munyi Babban Rashi.

 

Allah yayi ma Dan uwanmu Abokin Aikin mu Jajirtacce Hazikin Dan Agaji Da yiwa Addinin Musulunci Da Darikar Tijjaniyya Hidima wato ( MAL UMAR IBRAHIM LAGOS, Assistant Commander General Data Analysis First Aid Group Initiative Fityanul Islam of Nigeria ) Rasuwa a Yau da Safen nan A garin Idi Araba dake Jihar Lagos Sakamakon Jinya daya ta fama da ita tsayon lokaci.

 

Allah ya jikan sa da rahma, ya gafarta masa, ya Sadashi da Masoyinshi Annabi Rahma Muhammadu SAW.

 

Annabi Ya karbi bakwacinsa, Yasa Al-Jannatul Firdausi ce makomarshi. Amiiiin Yaa ALLAH.

 

FITYANU INITIATIVE MEDIA

Share

Back to top button