YANZU-YANZU: Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubukar III Ya Tabbatar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan.

YANZU-YANZU: Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya.

 

Jerin Garuruwa 31 Da Aka Ga Jingirn Watan Ramadan A Najeriya.

 

Jerin Garuruwa 31 Da Aka Ga Jingirn Watan Ramadan A Najeriya.

(1) Rawayau jihar Katsina.”

(2) Dutsin-ma Jihar Katsina.”

(3) Kaduna Tarayyar Najeriya.”

(4) Matari Zariya, Jahar Kaduna.”

(5) Nguru Jahar Yobe.”

(6) Ille-ife Jihar Osun.”

(7) Legas Tarayyar Najeriya.”

(8) Sanyinna Jihar Sokoto.

(9) Zariya Jahar Kaduna.”

(10) Kazaure Jihar Jigawa.”

(11) Rimi Jihar Katsina.”

(12) Mairua Jihar Katsina.”

(13) Potiskum Jihar Yobe.”

(14) Argungun Jihar Kebbi.”

(15) Jahun Jihar Jigawa.”

(16) Pambegua Jihar Kaduna.”

(17) Illela Jihar Sokoto.

(18) Pindiga Jihar Gombe.”

(19) Minna Jihar Niger.”

(20) Balangu, Kafin Hausa Jihar Jigawa.”

(21) Jimeta Jihar Yola.”

(22) Jalam Jihar Bauchi.”

(23) Charanchi Jihar Katsina.”

(24) Daura Jihar Katsina.”

(25) Darazo Jihar Bauchi.”

(26) Sansani Jihar Taraba.”

(27) Obajana Jihar Kogi.

(28) Porthscourt Jihar Riba.”

(29) Turabu Kirikisanya Jihar Jigawa.”

(30) Gololo Jihar Bauchi.”

(31) Jos Jihar Filato.

 

Allah ya bamu albarkacin wannan wata ALLAH yasa ayi lafiya. Amiiiin Yaa Allah

Share

Back to top button