Sheikh Tijjani Zangon Bare Bari Shine Ya Fara Assasa Zaman Maulidi A Kasar Hausa.

Game Da Zama A Gudanar Maulidin Annabi Shi Ya Fara Asssawa A Kasar Hausa.

 

Sheikh Malam Tijjani Usman Zangon bare-bari Kano (RTA) yana da kamashon lada a duk taron maulidin da a kai a yankunan kasar Hausa da kewayenta saboda shi ya assasa zaman ana karanta sira wato tarihin Annabi Muhammadu SAW da kissoshi akan rayuwar Manzon Allah SAW.

 

Sheikh Tijjani RA babban shehin malamin addinin islama ne kuma jagora a Darikar Tijjaniyya wanda ya bada gudumawa a bangarorin yada addinin islama a afrika dama duniyar Musulunci.

 

Allah ya saka masa da Alkhairi ya jaddada rahma a gare shi albarkan Annabi ﷺ. Amiin

Share

Back to top button