Allah Yayi Rasuwa Sheikh Mal. Balarabe, Ibn Sheikh Sa’ad Ibn Sheikh Sa’idu Potiskum Mahaifin su Umarul Futee Diwani Rasuwa.

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Allah Yayi rasuwa a Sheikh Mal. Balarabe, Ibn Sheikh Sa’ad Ibn Sheikh Sa’idu Potiskum. Mahaifin su Umarul Futee Diwani.

 

Za’ayi Masa Jana’iza Yau Laraba da Misalin Karfe 10:00am Na safe, a Kofar Gidan sa dake Tandari Ashaka Cement, Potiskum jihar Yobe.

 

Allah ya jikan shi da rahma, ya sada shi da shugaba Sallallahu alaihi Wasallama.

Share

Back to top button