Na Yafewa Kowa Ina Neman Mutanen Najeriya Su Yafe Min. Inji Sheikh Dahiru Bauchi RA.

YANZU-YANZU: Daga Birnin Tarayya Abuja.

 

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA Ya Bayyana Cewa Yana Bukatan Kowa Ya Yafe Masa Albarkacin Alkur’ani Mai Girma, Shima Ya Yafe Wa Kowa.

 

Shehin Malamin Musulunci Kuma Babban Jagoran Darikar Tijjaniyya A Duniya Ya Bayyana Hakan Ne A Birnin Tarayya Abuja Yau Alhamis 13/07/2023.

 

Allah Ya Kara Wa Maulana Sheikh Dahiru Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Annabi ﷺ. Amiin

 

Daga: Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button