ARFAT 2024: Kallin Yanda Aka Gudanar Da Wazifa A Filin Arfat Cikin BIDIYO.

Yau ce ranar da al’ummar Musulmai da ke gudanar da aikin Hajjin bana ke tsayuwar Arfa.

 

Tsayuwar Arfa na ɗaya daga cikin ƙololuwar aikin Hajji, inda ake buƙatar mahajjata su tsaya a filin domin yin addu’o’i na musamman.

 

 

Mabiya Darikar Tijjaniyya a fadin duniya suna daga cikin wanda suke halartan Aikin Hajj duk shekara tare da gabatar da ayyukan su na sufanci a filin Arfat.

 

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR ya jagoranci Wazifa a filin Arfat tare da daukaci mutane daga sassan fadin duniya.

 

Allah ya karbi ayyukan mu da Addu’o’in mu baki daya. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button