Ga Watan RABIUL-AWWAL Ya Kama, Bama Tare Da Su(A Zahiri), Amma Muna Da Yaƙinin Kuna Mafi Amincin Wurin.

GA WATANKU YA KAMA.

 

Sayyadi Sunusi Sadi Umar

Sayyadi Zakiru Yahya Lafia,

Sayyadi Mahir Abdur Rahaman Nguru

 

Daga Kamawar Wannan Watan RABIUL – AWWAL Waɗannan Taurarin Cikin Hidimar SHUGABA (S.A.W), Masoya MANZON ALLAH (S.A.W), Sune Suke Ta Yawo a Cikin Zuciyata.

 

Ga Watan RABIUL-AWWAL Ya Kama, Bama Tare Da Su(A Zahiri), Amma Muna Da Yaƙinin Kuna Mafi Amintaccen Wuri, Kuna Tare Da MANZON ALLAH(S.A.W), Muna Da Yaƙinin Hakan.

 

Muma ALLAH Ya Mana Ya Taku, Ya Kyautata Namu Ƙarshen.

 

ALLAH Ya Ƙara Muku Kusanci, Ya Jaddada Rahma a Gare Ku, Don Alfarmar HABIBULLAHI (S.A.W). Amiin Yaa ALLAH

 

Daga: Othman Muhammad

Share

Back to top button