Allah Ya Yiwa Matashi Dan Tijjaniyya Sayyadi Adam Aminu Attijjany Rasuwa.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Ubangij Allah Ya Yiwa Abokin mu Na Allah Daya Daga Cikin Makaranta Diwani Na Garin Funtua Sayyadi Adam Aminu Attijjany Rasuwa

 

Allahu Akbar “Kusani Cewa Waɗanda Sukayi Min Khidima Sun Samu Abin Neman Su, Arziƙin lahira dana duniya

 

Wanda Ya Rayu Zai Ga Haka Da Idanun Sa, Wanda Ya Mutu Ya Rabauta, Haka Yake Kowane Zamani,

 

Domin Mutuwa Bata Cutar Da Wanda Ya Azurta, Bari Dai Hutuce Ga Wanda Ya Shiriya”

 

~Sahibul Faidhati Radhiallahu Anhu

(Rihilatu Konakiriya)

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, albarkan Annabi Muhammadu ﷺ. Amiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button