“Duk Malamin da ya kuma Hawa mumbari ko ya kunna speaker ya ce Iyayen Annabi Suna wuta za’a ƙwace Masallacinsa, kuma har abada.” ~In ji Sarkin Musulmi.

Babbar Magana !!!

 

“Duk Malamin da ya kuma Hawa mumbari ko ya kunna speaker ya ce Iyayen Annabi Suna wuta za’a ƙwace Masallacinsa, kuma har abada ba za kuma magana da sunan Addini ba ko a wacce jiha yake a faɗin Nijeriya.”

 

~In ji Sarkin Musulmi Alh Sa’ad Abubukar.

 

Wannan lamarin na zuwa ne bayan da wasu malaman wahabiya suke aibata makomar iyayen Manzon Allah shugaba SAW (subhanallahi), inda mafi yawan malamai a kasar basu ji dadin lamarin ba.

 

Allah ya kiyaye mu daga wannan mummunan akida, ya kawo mana dauki cikin gaggawa. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button