Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un: Allah Ya Karbi Rayuwar Malam Mustapha Shehu Ilelah (Baba Almu).

INNA’LILLAH WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN.

 

Allah yayi rasuwa wa ɗaya daga cikin dattawar mu Malam Mustapha Shehu Ilelah (Baba Almu).

 

Za’ayi mai Sallah Jana’iza da Karfe 2:00pm bayan Sallah Juma’a a Babban Masallacin Juma’a na Kofar Fadan Mai martaba Sarkin Bauchi.

 

Allah shi Masa Rahama Yabawa Iyalansa Hakurin jure Wannan babban rashi. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button