Allah Ya yiwa Sheikh Musa Mantsofo Rasuwa, Limamin Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi Dake GRA Bida.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

…Munyi Babban Rashi A Garin Bida.

 

Allah Ya yiwa Sheikh Musa Mantsofo Rasuwa, Limamin Masallacin Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Dake GRA Bida.

 

Allah Ya Masa Rahma Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button