Allah Ya Yiwa Limamin Masallacin Juma’a Na Tunga Rasuwa Dake Minna.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭😭

 

Allah ya karbi rayuwar malamin Musulunci Sheikh Lawan Isa Mai Dala’ilu dake Minna.

 

An yiwa Sheikh Malam Lawan Isa Mai Dala’ilu Dake Minna (Limamin Masallacin juma’a Tunga dake Minna jihar Niger)

 

An gudanar da Sallar JANA’IZA kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar a babban addinin masallacin juma’a dake Tunga Minna jihar Niger.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa ya jaddada rahma a gare shi Albarkacin Manzon Rahma SAW. Amiin Yaa ALLAH

 

Daga: Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button