TA’ALIKI AKAN MAGAGGANUN MANYAN MALAMAI TARE DA SAYYADI UMAR CHOBBE (Kashi Na Hudu 4)

TA’ALIKI AKAN MAGAGGANUN MANYAN MALAMAI TARE DA SAYYADI UMAR CHOBBE (Kashi Na Hudu 4)

 

PROFESSOR IBRAHIM MAQARI ZARIA Yana Cewa:

 

WA’AZIN WASU DAI BASHI DA BAMBANCI DA ENTERTAINMENT

 

Shi Mai Karantarwa (Wa’azi) Ba Wai Yana Karantarwa Bane Don Ya Yardar Da Masu Sauraro.

 

A’a Yana karantarwa ne Don ya Yardar da Ubangijinsa Kuma ya Sauke Nauyin da ke Kansa Kuma ya fadi Qarshen Abunda Yasani Game da ilimi,

 

Prof. IBRAHIM ya cigaba da cewa: Ba A lalace a ilimi ba, sai lokacin da malami ya zama in yana karatu ( wa’azi) Abunda yake saurara yaji shine “IHU” ko “kabbaran” masu saurara sai su riqayi masa caji sai ya cigaba da zurmawa ta inda suke So, kaga karatu ya koma bayada banbanci da Entertainment Kenan,

 

Prof. IBRAHIM yace wannan shi yakawo lalacewa acikin dabi’ar Malamai da Almajirai a Halin Yanzu.

 

YA ALLAH KA KARAWA PROFESSOR LAFIYA DA NISAN KWANA DA IKON FADAR GASKIYA BIJAHI S.A.W

 

MU KUMA ALLAH KA BAMU Ilimi MAI ALBARKA WANDA Zamu Amfanar DA AL’UMMAH GABA DAYA BIJAHI S.A.W. AMEEEEEN

Share

Back to top button